
#1 Episode 1: Me zan yi
--:--
Wani ya kudada cikin dakin Mariya a cikin duhun dare a jami'ar da hauwa ke karantun aikin jarida. To ko mi ya faru daga nan kuma?